Luke 24

Leggi questo capitolo con intenzione

Chiedi all’IA di questo capitolo

Luke 24 gathers resurrection, opened Scripture, burning hearts, and commissioned witness into one chapter of astonished recognition.

Apri commento del capitolo

Luke 24 does not allow the resurrection to remain a report the disciples can file away at safe distance. It presses recognition, interpretation, and witness together until the risen Christ becomes the key to the whole story. In Luke 24:5-7, even the empty tomb must be interpreted: why seek the living among the dead? Then on the road to Emmaus, the chapter becomes painfully searching. In Luke 24:25-27, Jesus exposes hearts that are slow to believe all that the prophets have spoken. Sorrow near the truth is still not the same as sight. By Luke 24:30-32, their hearts burn as the Scriptures open and the bread is broken. Finally, in Luke 24:44-49, the disciples are shown that repentance, forgiveness, and witness to the nations all arise from the Christ who has fulfilled the Law, the Prophets, and the Psalms. Luke 24 matters because it asks whether you want resurrection as amazement alone, or whether you are ready for the risen Christ to re-teach you the Bible and send you out as his witness.

How the chapter unfolds

The chapter moves from the empty tomb into the Emmaus road, the risen Christ among the disciples, and the opening of their minds to understand the Scriptures.

Why this chapter matters

It matters because it shows that the risen Christ is the key to both Scripture and mission.

Interpretive tension to watch

The chapter should not be read as resurrection wonder detached from interpretation. Jesus keeps joining the risen reality to the opened Scriptures.

Domande per questo capitolo

  • Why does Luke 24 repeatedly connect the resurrection to Scripture rather than leaving it as bare astonishment?
  • How do the Emmaus scenes expose the difference between sadness near Jesus and true recognition of him?
  • What does the chapter reveal about witness being born from opened minds and opened Scriptures?

Study with context

Use this as a chapter guide, then press deeper into the text itself. The goal is to slow down observation, notice structure, and ask better questions before jumping to conclusions.

1 Da sassafe a ranar farko ta mako, suka zo kabarin, suka kawo kayan kamshi wadda suka shirya. 2 Sai suka samu dutsen a mirgine shi daga kabarin. 3 Suka shiga ciki, amma ba su sami jikin Ubangiji Yesu ba. 4 Ya faru kuwa, yayin da suke a rikice game da wannan, ba zato, mutane guda biyu suka tsaya a gabansu da tufafi masu walkiya. 5 Sa'adda matan suka sunkuyar da kansu kasa domin tsoro, suka ce wa matan, “Don me kuke neman mai rai ciki matattatu? 6 Baya nan, amma ya tashi! Ku tuna fa yadda ya yi maku magana tun sa'adda ya ke Galili, 7 cewa za a ba da Dan Mutum ga mutane masu zunubi su kuma giciye shi, a rana ta uku, zai tashi kuma” 8 Sai matan suka tuna da kalmominsa, 9 suka koma daga kabarin sai suka gaya wa sha dayan wadannan abubuwan da dukan sauran. 10 Su Maryamu Magadaliya, Yuwana, Maryamu uwar Yakubu, da sauran matan da ke tare da su suka ba manzanni rohoton wadannan abubuwan. 11 Amma manzannin suka dauki maganar kamar ba ta da amfani, kuma ba su bada gaskiya ga matan ba. 12 Duk da haka Bitrus ya tashi, sai ya gudu zuwa kabarin, ya sunkuya yana kallon ciki, sai ya gan likaftani linin kadai. Sa'annan Bitrus ya tafi gidansa, yana ta mamakin abinda ya faru. 13 A ranan nan, sai ga biyu daga cikinsu suna tafiya zuwa wani kauye suna Imawus, wanda nisansa kimanin mil ne daga Urushalima. 14 Suna tattaunawa da junansu game da dukan abubuwan da suka faru. 15 Sai ya zama da cewa, sa'adda su ke tattaunawa tare da tambayoyi, sai Yesu da kansa ya matsa kusa yana tafiya tare da su. 16 Amma idanunsu basu iya ganewa da shi ba. 17 Yesu ya ce masu, “Menene ku ke magana akai sa'adda ku ke tafiya?” Suka tsaya a wurin suna bakin ciki. 18 Daya daga cikinsu, mai suna Kiliyobas, ya amsa masa, “Kai ne kadai mutumin da ke Urushalima wanda bai san abubuwan da suka faru a can a wannan kwanakin ba?” 19 Yesu ya ce masu, “Wadanne abubuwa?” Suka amsa masa, “Abubuwa game da Yesu ba Nazarat, wanda ya ke annabi ne, mai manyan ayuka da kalmomi daga Allah da kuma mutane. 20 Da yadda manyan firistoci da masu mulkinmu suka bada shi domin a hukunta shi ga mutuwa a kuma giciye shi. 21 Amma mun yi begen cewa shine wanda za ya yantar da Isra'ila. I, bayan wannan kuma, yanzu kwana uku kenan tunda wadannan abubuwan suka faru. 22 Amma har'ila yau, wadansu mata da ke tare da mu sun yi mana abin al'ajabi, da suka kasance a kabarin tunda sassafe. 23 Sa'adda ba su sami jikinsa ba, suka zo, da cewa su ma sun ga wahayin mala'iku wadanda suka ce masu ya na da rai. 24 Wasu maza wadanda ke tare da mu suka tafi kabarin, suka tarar da shi kamar yadda matan suka fada. Amma ba su ganshi ba.” 25 Yesu ya ce masu, “Ku mutane masu wauta da marasa ba da gaskiya ga abin da annabawa suka fada! 26 Bai zama dole ne Almasihu ya sha wahalan wadannan abubuwan ba, ya kuma shiga cikin daukakarsa?” 27 Sa'annan da farko daga Musa da har zuwa dukan annabawa, Yesu ya fasara masu duka abubuwa da ke game da kansa a dukan littattafai. 28 Da suka yi kusa da kauyen, inda suke tafiya, ko da yake Yesu ya yi kamar zai wuce su. 29 Amma suka tilasta shi, cewa, “Ka zauna da mu, gama yamma ta yi kusa rana kuma ta kusa karewa.” Sai Yesu ya tafi ya zauna da su. 30 Ya faru cewa, sa'adda ya zauna tare da su domin ya ci abinci, sai ya dauki gurasan, ya albarkace shi, ya kakkarya, sai ya ba su. 31 Sa'annan idanunsu suka bude, da suka gane shi, sai ya bace daga garesu, 32 Suka ce wa junansu, ashe zuciyarmu ba ta yi kuna a cikinmu ba, sa'adda yake magana da mu a hanya, sa'adda ya bude mana littattafai?” 33 Suka tashi a wancan sa'a, sai suka koma Urushalima. Suka sami sha dayan nan tare, da wadanda suke tare da su, 34 cewa, “Lalle ne Ubangiji ya tashi, ya kuma bayyana ga Siman.” 35 Sai suka fadi abubuwan da suka faru a hanya, da yadda aka bayyana masu Yesu sa'adda ya kakkarya gurasa. 36 Sa'adda suke fadin wadannan abubuwan, sai Yesu ya tsaya a sakaninsu, sai ya ce masu, “Salama a gareku.” 37 Amma suka firgita suna cike da tsoro, suna tsammani sun ga fatalwa. 38 Yesu ya ce masu, don me ku ke damuwa? Don me tambayoyi ke tasowa a zuciyarku? 39 Duba hannayena da kafafuna, cewa nine da kaina. Taba ni ku gani. Gama ruhu ba shi da jiki da kashi, kamar yadda ku ka ga nake da su.” 40 Bayan da ya fadi wannan, sai ya nuna masu hannayensa da kafafunsa. 41 Sa'adda suke cike da farin ciki, da mamaki, Yesu ya ce masu, “Kuna da wani abinci?” 42 Sai suka bashi gasasshen kifi. 43 Yesu ya karba, ya ci a gabansu. 44 Sai ya ce masu, “Sa'adda nake tare da ku na gaya maku cewa duka abin da aka rubuta a cikin dokokin Musa da na annabawa da Zabura dole su cika.” 45 Sai ya bude hankalinsu, saboda su gane littattafai. 46 Ya ce masu, “A rubuce yake, cewa Almasihu za ya sha wuya, zai tashi kuma daga matattu a rana ta uku. 47 Ku yi wa'azin tuba da gafarar zunubai a cikin sunansa ga dukan al'ummai, ku fara daga Urushalima. 48 Ku shaidu ne ga wadannan abubuwan. 49 Duba, ina aiko da alkawarin Ubana a kanku. Amma ku jira a birni, sai an suturta ku da iko daga sama.” 50 Sa'annan Yesu ya tafi tare da su har sai da suka kai kusa da Betanya. Sai ya daga hannunsa ya albarkace su. 51 Ya zama sa'adda yake sa masu albarka, ya bar su sai aka dauke shi zuwa cikin sama. 52 Sai suka yi masa sujada, suka komo Urushalima da murna mai yawa. 53 Kullayaumin suna cikin haikali, suna albarkatar Allah.

Trasforma la lettura in vero studio

Registrati per salvare versetti, prendere note e studiare con strumenti AI.

Note della Bibbia di studio per questo capitolo Note versetto per versetto e commento diretto ancorato in questo capitolo.
Bibbia di studio

Note versetto per versetto

Versetti 24:13-27 Deep

Resurrection recognition requires opened Scripture

Apri

The Emmaus disciples are near the risen Christ and still do not understand. Jesus exposes their slowness to believe all the prophets have spoken, showing that resurrection wonder without scriptural interpretation still leaves the heart dim.

Versetti 24:44-49 Standard

The risen Christ turns understanding into witness

Apri

Jesus does not open the disciples’ minds for private amazement alone. Scripture, repentance, forgiveness, and the nations are bound together so that understanding becomes mission.

Passi chiave
Sfondo e approfondimenti linguistici Dettagli della lingua originale, sfondo culturale e perché cambiano la lettura di questo capitolo.
Sfondo

Contesto culturale

Luke 24 · Resurrection witness and opened-Scripture world Vai al testo

Luke 24 stands at the hinge where bewildered disciples must learn to read the resurrection together with Moses, the Prophets, and the Psalms.

Modern readers may focus on emotional amazement and miss how relentlessly the chapter binds resurrection sight to scriptural interpretation.

It turns the chapter from miracle report into a summons to read all Scripture through the risen Christ.

Passi chiave
Scegli il tuo prossimo passo dopo questo capitolo Continua a leggere, scegli un piano o continua a studiare con l'AI.
Segui i temi che questo capitolo apre Argomenti correlati per le domande più ampie che questo capitolo potrebbe aver aperto.