Matthew 6

이 장을 의도를 가지고 읽기

이 장에 대해 AI에게 묻기

Matthew 6 confronts religious performance, anxious living, and divided loyalty. It asks whether the Father is enough when no one else is watching.

장 주석 열기

Matthew 6 speaks to one of the most respectable forms of spiritual corruption: the desire to seem devout while the heart remains dependent on human notice and earthly security. In Matthew 6:1-6, Jesus strips public righteousness of its glamour. Giving, prayer, and fasting may all be outwardly correct and inwardly rotten when they are performed to be seen. That means the chapter is not first about technique. It is about audience. Who are you really living before? Then Jesus places prayer itself inside that question. The Lord’s Prayer in Matthew 6:9-13 is not a polished formula for religious control. It is the language of a life turned toward the Father’s name, kingdom, will, provision, pardon, and protection. From there the chapter presses into treasure and trust. In Matthew 6:19-24, what a person stores up and serves reveals where the heart already bows. And by Matthew 6:25-34, anxiety is not treated as a minor emotional inconvenience. It is exposed as life lived as though the Father must be supplemented by fear. Matthew 6 matters because it confronts both visible religion and hidden unbelief. It asks whether your piety is truly Father-facing, or whether you are still living to be seen, secured, and justified by things beneath God.

How the chapter unfolds

The chapter moves through hidden righteousness, prayer and fasting, treasure and vision, and finally anxiety and trust.

Why this chapter matters

It matters because it exposes how quickly devotion can become theater and need can become unbelief.

Interpretive tension to watch

Do not isolate the Lord’s Prayer from the chapter’s larger burden. Jesus is not teaching techniques but a Father-facing life that rejects display and anxiety.

이 장을 위한 질문

  • How does Matthew 6 expose the difference between devotion before God and performance before people?
  • Why does anxiety in this chapter belong to the same spiritual diagnosis as divided treasure and divided loyalty?
  • What does Jesus reveal about the Father that makes hidden righteousness and radical trust possible?

Study with context

Use this as a chapter guide, then press deeper into the text itself. The goal is to slow down observation, notice structure, and ask better questions before jumping to conclusions.

1 Ku yi hankali kada ku yi ayyukan adalcinku gaban mutane domin su ganku, idan kun yi haka, ba za ku sami sakamako a wurin Ubanku da yake sama ba. 2 Saboda haka, in za ku yi sadaka, kada ku busa kaho yadda munafukai suke yi a majami'u da kuma akan tituna domin mutane su yabesu. Gaskiya ina gaya maku, sun samu ladansu. 3 Amma in za ku yi sadaka, kada hannunku na hagu ya san abin da hannunku na dama yake yi, 4 domin sadakarku ta zama a asirce. Ubanku kuwa da yake ganin abin da ake yi a asirce, zai saka maku. 5 Sa'adda za ku yi addu'a kuma, kada ku zama kamar munafukai, domin sun cika son yin addu'a a tsaye a majami'unsu da kuma a gefen tituna, domin mutane su gansu. Gaskiya ina gaya maku, sun sami ladarsu kenan. 6 Amma ku, idan za ku yi addu'a, sai ku shiga cikin daki. Ku rufe kofa, ku yi addu'a ga Ubanku wanda yake a asirce, Ubanku kuwa da ke ganin abin da ake yi a asirce, zai saka maku. 7 Idan za ku yi addu'a, kada ku yi ta maimaici marar anfani, kamar yadda al'ummai suke yi, domin a tunanin su za a saurare su saboda yawan maganganunsu. 8 Domin haka, kada ku zama kamarsu, domin Ubanku ya san bukatar ku tun kafin ku roke shi. 9 Saboda haka sai ku yi addu'a kamar haka: 'Ubanmu da ke sama, bari a tsarkake sunanka. 10 Bari mulkinka shi zo. Bari nufinka ya yiwu a duniya kamar yadda ake yi a sama. 11 Ka ba mu yau abincinmu na kullum. 12 Ka gafarta mana basussukanmu, kamar yadda mu ma muke gafarta ma wadanda muke bi bashi. 13 Kuma kada ka kawo mu cikin jaraba, amma ka kubutar da mu daga Mugun.' [Gama mulki da iko da daukaka naka ne har abada. Amin] 14 Domin in kun yafe wa mutane laifuffukansu, Ubanku na Sama shima zai yafe maku. 15 In kuwa ba ku yafe wa mutane laifuffukansu ba, Ubanku ma ba zai yafe muku laifuffukanku ba.” 16 Haka kuma, in za ku yi azumi, kada ku zama da fuska kamar masu makoki yadda munafukai ke yi, domin sukan yankwane fuskokinsu, domin su bayyana ga mutane kamar suna azumi. Gaskiya, ina gaya maku, sun sami ladansu ke nan. 17 Amma in kuna azumi, ku shafa mai a ka, ku kuma wanke fuska, 18 don kada mutane su gane kuna azumi, sai dai Ubanku da yake a asirce. Kuma Ubanku da ke ganin abinda ke a asirce, zai saka maku.” 19 “Kada ku tara wa kanku dukiya a duniya, inda asu da tsatsa ke batawa, inda barayi kuma ke fasawa su yi sata. 20 Maimakon haka, ku tara wa kanku dukiya a sama, inda babu asu da tsatsa da za su bata, inda kuma ba barayi da za su fasa su yi sata. 21 Domin inda dukiyar ka take, a nan zuciyar ka ma take. 22 Ido shi ne fitilar jiki. Saboda haka, idan idonka na da kyau, dukan jiki na cike da haske. 23 Amma in idonka na da lahani, dukan jiki na cike da duhu. Saboda haka, in hasken da yake cikinka duhu ne, ina misalin yawan duhun! 24 Ba mai iya bauta wa iyayengiji biyu, ko dai ya ki daya, ya so daya, ko kuma ya amince wa dayan ya raina dayan. Ba dama ku bauta wa Allah da kuma dukiya. 25 Saboda haka ina gaya maku, kada ku damu a kan rayuwarku, game da abin da za ku ci, da abin da za ku sha- ko kuwa jikinku, abin da za ku yi tufafi da shi. Ashe rai bai fi abinci ba, jiki kuma bai fi tufafi ba? 26 Ku dubi tsuntsayen da ke sararin sama. Ai, ba su shuka, balle girbi, ba su kuma tarawa a cikin rumbuna, amma Ubanku na Sama na ciyar da su. Ashe, ba ku fi su martaba ba? 27 Kuma wanene a cikinku, don damuwarsa, zai iya kara ko taki ga tsawon rayuwarsa? 28 To, don me kuke damuwa a kan tufafi? Ku dubi furannin jeji, yadda suke girma. Ba su aiki, kuma ba su sakar kaya. 29 Duk da haka ina gaya maku, ko Sulaimanu ma, cikin dukan daukakar sa bai yi ado kamar daya daga cikin wadannan ba. 30 Idan Allah yayi wa ciyawar jeji ado, wadda yau tana wanzuwa, gobe kuwa a jefa ta cikin murhu, ina misalin adon da za ya yi maku, ya ku masu karancin bangaskiya? 31 Don haka kada ku damu, kuna cewa, 'Me za mu ci? ko, Me za mu sha?' ko kuwa, 'Wadanne tufafi za mu sa?' 32 Ai, al'ummai ma suna neman dukan irin wadannan abubuwa, Ubanku na sama kuwa ya san kuna bukatarsu. 33 Amma ku nemi mulkinsa da farko da adalcinsa, kuma dukan wadannan abubuwa za a baku. 34 “Saboda haka kada ku damu don gobe, ai, gobe za ta damu da kanta. Kowace rana ta na cike da wahalarta”.

읽기를 실제 공부로 바꾸세요

회원가입하고 구절 즐겨찾기, 노트 작성, AI 학습 도구를 사용해 보세요.

이 장에 대한 주석 성경 노트 이 장에 기반한 구절별 노트와 직접 주석.
주석 성경

구절별 노트

구절 6:1-8 Deep

Piety can become theater before it becomes worship

열기

Jesus exposes giving, prayer, and fasting as places where the heart may still crave human notice. The issue is not whether the act is religious, but who it is really performed before.

핵심 본문
구절 6:9-15 Standard

Prayer is taught as God-centered dependence, not technique

열기

The Lord’s Prayer trains desire toward the Father’s name, kingdom, will, provision, pardon, and protection. Jesus is not giving a formula for control but a pattern of dependence.

핵심 본문
구절 6:19-34 Deep

Treasure and anxiety reveal where the heart has learned to seek safety

열기

Jesus joins treasure, vision, masters, and anxiety because they belong together. Worry is not a random emotional glitch; it often reveals a heart trying to secure life somewhere other than the Father.

💥 Truth

Anxiety is often the liturgy of a heart that still thinks survival depends on itself.

이 장 다음의 단계를 선택하세요 계속 읽거나, 계획을 선택하거나, AI와 함께 계속 공부하세요.
이 장이 여는 주제들을 따라가세요 이 장이 열었을 수 있는 더 큰 질문들에 대한 관련 주제 허브.