Hebrews 12

이 장을 의도를 가지고 읽기

이 장에 대해 AI에게 묻기

히브리서 12장은 지친 믿는 자들을 향해 예수를 바라보며 달리고 징계를 이해하며 흔들리지 않는 나라를 거룩한 두려움으로 받으라고 부른다.

장 주석 열기

히브리서 12장은 구경꾼이 아니라 멈추고 싶을 만큼 지친 믿는 자들을 위해 쓰였다. 그래서 히브리서 12:1-3은 경주를 자기 진정성에 대한 시선이 아니라 예수를 향한 시선으로 시작한다. 그다음 이 장은 고통을 해석한다. 히브리서 12:5-11에서 징계는 버림의 표지가 아니라 아버지께서 자녀를 빚으시는 방식 가운데 하나다. 그러나 이 장은 위로만으로 끝나지 않는다. 히브리서 12:14-17에서 거룩은 급해지고 에서는 경고가 된다. 마지막으로 히브리서 12:18-29는 독자를 시내산에서 시온으로 옮기며 우리 하나님은 소멸하는 불이라고 선언한다. 히브리서 12장이 중요한 이유는 네가 징계 없는 인내와 두려움 없는 예배와 거룩 없는 소망을 원하고 있는지, 아니면 하나님의 조건대로 흔들리지 않는 나라를 받으려 하는지를 묻기 때문이다.

How the chapter unfolds

이 장은 예수께 시선을 두는 경주에서 아버지의 징계와 거룩의 긴급함과 시내산과 시온의 대비로 나아간다.

Why this chapter matters

이 장이 중요한 이유는 인내와 고난과 아들 됨과 예배를 여전히 말씀하시는 하나님 앞에서 하나로 묶기 때문이다.

Interpretive tension to watch

이 장을 막연한 위로로 약화시키지 말라. 여기에는 아픈 징계와 급한 거룩과 소멸하는 불이 있다.

이 장을 위한 질문

  • 왜 히브리서 12장은 인내를 자기 힘이 아니라 예수를 바라보는 데 뿌리내리게 하는가?
  • 이 장은 고통을 버림이 아니라 아들의 징계로 어떻게 다시 읽게 하는가?
  • 시내산과 시온의 대비는 예배와 나라를 받는 일에 대해 무엇을 드러내는가?

Study with context

Use this as a chapter guide, then press deeper into the text itself. The goal is to slow down observation, notice structure, and ask better questions before jumping to conclusions.

1 Da shike muna kewaye da wannan irin kasaitaccen taro na shaidu, sai mu watsar da dukkan abubuwan dake nawaita mana da kuma zunubin da zai saurin makale ma na. Bari a cikin hakuri mu yi tseren da ke gabanmu. 2 Bari mu kafa idonmu ga Yesu, wanda shine mafarin bangaskiyarmu da cikarta. Wanda sabili da murnar da a ka sa a gabansa ya jimre giciye, ya kuma yi watsi da kunyarsa, wanda kuma ya zauna a hannun dama na kursiyin Allah. 3 Ku dube shi wanda ya jimre irin wannan adawa daga masu zunubi, domin kada ku gaji ko ku karai. 4 Ba ku yi tsayayya ko jayayya da zunubi har ta kai ga zub da jininku ba tukunna. Kun kuma manta da gargadin da a ka yi maku a matsayin 'ya'ya: 5 ''Dana, kada ka dauki horon Ubangiji da wasa, kadda kuma ka yi suwu lokacin da ka sami horonsa,'' 6 Domin kuwa Ubangiji yana horon dukkan wadanda yake kauna, yana kuma hukunta duk wadanda ya karba. 7 Ku daure wahala a matsayin horo. Allah yana yi da ku kamar 'ya'yansa, domin kuwa wanne da ne wanda ubansa bazai yi masa horo ba? 8 Amma idan baku da horo kamar yadda sauran mutane ke da shi, kun zama shegu kenan ba 'ya'ya ba. 9 Hakannan kuma kamar yadda muke da iyaye a duniya wadanda suke yi mana horo, kuma muna basu daraja. To ba sai mu yiwa Ubanmu na Ruhaniya biyayya don mu rayu ba? 10 Ta wani fanni kuwa iyayenmu suna yi mana horo na kwanaki kadan bisa ga yadda suka ga ya dace, Amma Allah kuwa yana yi mana horo domin anfanin kanmu, domin kuma mu sami rabo daga cikin tsarkinsa. 11 Ba horon da ke da dadi a lokacin yinsa, amma sai zafi. Sai dai kuma bayan haka yakan haifar da 'ya'ya na ruhaniya da kuma adalci ga dukkan wadanda aka yi rainonsu a ciki. 12 Don haka sai ku karfafa hannayenku da ke reto, da kuma guwawunku da ke kaduwa. 13 Ku bi hanyoyi mikakku domin abin da ya gurgunce kada ya karye amma ya warke. 14 Ku bidi salama da kowa, da kuma rayuwar tsarki wanda in ba tare da shi, babu wanda zai ga Allah. 15 Ku mai da hankali domin kada waninku ya rasa, alherin Allah, kuma kada wani tushe mai daci ya tsiro a cikinku har ya haifar da fitina, domin kada da dama daga cikinku su gurbata ta wurinsa. 16 Ku yi hankali kuma kada a sami mazinanci ko marar ibada a cikinku, kamar Isuwa, wanda sabili da abinci ya sayar da 'yancinsa na dan fari. 17 Kun kuwa san cewa sa'adda ya yi marmarin ya gaji albarka a gaba, an kishi, domin kuwa bai sami damar tuba ba, ko da shike ya nema har da hawaye. 18 Domin kuwa baku zo ga dusen da ake tabawa da hannu ba, dutse ne mai ci da wuta, da tukuki da bakin hayaki da hadari. 19 Ba Ku zo ga karar kaho mai ban razana da murya mai firgitarwa ba, da masu sauraro suka yi roko kar su sake jinta. 20 Don basu iya jimre abin da aka yi doka a kan saba: ''koma dabba ce ta taba dutsen, sai a jejjefe ta.'' 21 Abin tsoro ne kuwa kwarai, har Musa yace, ''A tsoroce nake kwarai har na firgita.'' 22 Maimakon haka kun zone ga Dutsen Sihiyona da kuma birni na Allah mai Rai, kuma na Urushalima ta Samniya, da kuma dubun dubban mala'iku cikin murna da farin ciki. 23 Kun zo taro na dukkan 'ya'yan fari, rubuttatu a sama, kuma kun zo ga Allah wanda shine alkalin dukka, hakannan kuma zuwa ga ruhu na adalai wanda a ka rigaya aka tsarkake. 24 Kun zo ga Yesu, wanda shine matsakancin sabon alkawari, kuma ga jinin yayyafawa da ke magana fiye da na jinin Habila. 25 Ku yi lura kada ku ki wannan da ke yi mu ku magana. Gama in har basu kubuta yayin da su ka yi jayayya da wanda ya yi mu su gargadi a duniya ba, balle ma mu ba za mu kubuta ba in mun ki wanda ke mana gargadi daga sama. 26 A wani karo, muryar sa ta girgiza duniya. Amma yanzu yayi alkawari da cewa, ''Har'ila yau ba duniyar kadai zan girgiza ba, amma har da sammai.'' 27 Wannan kalma, ''Harl'ila yau,'' ta bayyana cirewar abubuwan nan da za su girgizu, wato abubuwan da a ka halitta, domin abubuwan da ba zasu girgizu ba su kasance. 28 Don haka, samun mulkin da ba za ya girgizu ba, sai mu zama masu godiya, kuma a cikin wannan yanayi mu yi wa Allah sujada cikin daraja da tsaninin gimamawa. 29 Domin kuwa Allahnmu wuta ne mai konewa.

읽기를 실제 공부로 바꾸세요

회원가입하고 구절 즐겨찾기, 노트 작성, AI 학습 도구를 사용해 보세요.

이 장에 대한 주석 성경 노트 이 장에 기반한 구절별 노트와 직접 주석.
주석 성경

구절별 노트

구절 12:5-11 Standard

아버지의 징계는 아프지만 버림이 아니다

열기

히브리서 12장은 아들을 교정 없이 내버려 두는 것을 사랑이라 부르지 않는다. 고통은 거절의 증거가 아니라 아들 됨의 표지로 해석된다.

배경과 언어적 통찰 원어 세부사항, 문화적 배경, 그리고 이것들이 이 장의 읽기를 어떻게 바꾸는지.
깊이

원어 통찰

히브리서 12:11 · Greek 텍스트로 이동

gymnazō (gymnazo)

직역: 훈련하다 / 단련하다

이 용어는 가벼운 교정이 아니라 지속적이고 엄한 훈련을 말한다.

히브리서 12장을 아버지의 형성적 징계에 대한 더 구체적인 장으로 보게 한다.

배경

문화적 맥락

히브리서 12 · 가문 명예와 징계와 언약 공동체 텍스트로 이동

성경의 세계에서 아버지의 징계는 버림이 아니라 아들과 집의 이름에 대한 책임으로 이해되었다. 히브리서 12장은 바로 그 형성과 소속의 논리 안에서 말한다.

현대 독자는 징계를 차가운 엄격함으로만 듣기 쉽고 교정과 아들 됨과 거룩 사이의 연결을 놓친다.

이것은 히브리서 12장을 하나님의 버리심이 아니라 소속과 형성에 대한 장으로 읽게 한다.

이 장 다음의 단계를 선택하세요 계속 읽거나, 계획을 선택하거나, AI와 함께 계속 공부하세요.
이 장이 여는 주제들을 따라가세요 이 장이 열었을 수 있는 더 큰 질문들에 대한 관련 주제 허브.