Acts 20

קרא את הפרק הזה בכוונה

שאל את הבינה המלאכותית על הפרק הזה

Acts 20 gathers farewell, tears, pastoral warning, sacrificial ministry, and the word of grace into one chapter where apostolic leadership is measured by costly faithfulness.

פתח פירוש פרק

Acts 20 is not a chapter for romantic ideas about ministry. It is a chapter where apostolic love and apostolic pain stand in the open together. In Troas, even the late-night preaching and Eutychus episode in Acts 20:7-12 show a community gathered around the word with intensity that refuses triviality. But the heart of the chapter comes in Paul’s farewell to the Ephesian elders. In Acts 20:17-24, he speaks of humility, tears, trials, and the certainty that chains await him, yet he will not count his life as precious if only he may finish his course. Then, in Acts 20:28-32, the warning deepens: savage wolves will come, and the elders must watch over the flock purchased with God’s own blood. Leadership is therefore not self-display. It is watchful stewardship under the word of grace. Acts 20 matters because it asks whether you still imagine spiritual leadership as influence and recognition, or whether you can receive the pattern of a ministry that spends itself to protect, feed, and commend the people of God to the Lord.

How the chapter unfolds

The chapter moves from travel and resurrection at Troas into Paul’s farewell to the Ephesian elders, warning about wolves and commending them to God and his word.

Why this chapter matters

It matters because ministry is shown here not as platform-building but as watchful, tearful stewardship under the certainty of suffering and the sufficiency of God’s word.

Interpretive tension to watch

Do not read Acts 20 as nostalgic leadership advice. Paul is speaking under the shadow of chains, false teachers, and his own impending loss from the churches he loves.

שאלות לפרק הזה

  • Why does Acts 20 define faithful ministry by tears, warning, and self-giving instead of by visible success?
  • How does Paul’s charge to guard the flock expose what leadership in the church is actually for?
  • What does it mean that the elders are ultimately commended to God and to the word of his grace?

Study with context

Use this as a chapter guide, then press deeper into the text itself. The goal is to slow down observation, notice structure, and ask better questions before jumping to conclusions.

1 Bayan da rikici ya kare, Bulus ya aika a kira al'majiran, ya karfafa su. Sa'annan ya yi bankwana da su, ya tashi zai tafi Makidoniya. 2 Bayan ya ratsa cikin lardunan yana yi wa masu bi gargadi sosai, sai ya zo kasar Helenawa. 3 Sa'adda ya yi wata uku a wurin, Yahudawa suka kulla masa makirci, yayin da yake shirin hawa Jirgi zuwa Suriya, sai ya canza ra'ayi ya koma ta Makidoniya. 4 Masu yi wa Bulus rakiyar zuwa yankin Asiya sun hada da Sobatarus dan Burus daga Biriya; Gayus mutumin Derbe; Timoti da Aristakus da Sakundus, dukansu masu bi ne daga Tasalonika; da Tikikus da Trofimus daga Asiya. 5 Amma wadansu har suka rigaye mu, suka jira mu a Taruwasa. 6 Da muka shiga Jirgi daga Filibi bayan kwanakin Gurasa mara yisti; bayan kwanaki biyar muka iske su a Taruwasa; kwananmu bakwai a wurin. 7 A rana ta fari ga mako, da muka taru domin karya gurasa. Bulus ya yi wa masubi jawabi, don ya yi niyyar ya tafi da wayewar gari; jawabinsa ya kai har tsakar dare. 8 A benen da suka taru akwai fitilu da yawa. 9 Wani matashi mai suna Aftikos yana zaune a kan taga, barci mai nauyi ya dauke shi; da shike Bulus ya tsawaita jawabinsa, saurayin da shike barci mai nauyi ya dauke shi sai ya fado daga kan bene na uku aka dauke shi matacce. 10 Sai Bulus ya sauka ya mike a bisansa ya rungume shi, sa'annan ya ce, “Kada kowa ya damu; domin yana darai bai mutu ba.” 11 Sa'annan ya hawo kan bene domin cin gurasa tare da su, ya yi magana da su har gari ya waye daga nan ya bar su. 12 Suka kawo saurayin da rai, sun sami ta'aziya ba kadan ba. 13 Amma mu, da muka riga Bulus zuwa gun Jirgin, muka shiga zuwa Asos, mun shirya mu dauki Bulus a jirgi amma shi ya kudurta ya yi tafiya a kasa. 14 Da muka sadu a Asos, mun dauke shi a Jirgin ruwa zuwa Mitilitus. 15 Bayan tashin mu daga can, washegari muka zo tsibirin Kiyos. Washegari kuma muka zo birnin Militus. 16 Amma Bulus ya kudurta wucewa Afisa a Jirgi, don kada ya bata lokaci a Asiya, don yana sauri in ya yiwu ranar Fentekos ta same shi a Urushalima. 17 Daga Militus ya aika a kira masa dattawan iklisiyar Afisa. 18 Da suka zo wurinsa sai ya ce masu, “Ku da kanku kun san tun daga ranar da na sa kafata a Asiya, irin zaman da muka yi da kasancewar mu tare. 19 Na bauta wa Ubangiji da tawaliu har da hawaye, da wahalun da na sha saboda makircin Yahudawa. 20 Kun sani ban ji nauyin sanar da ku kowanne abu mai amfani ba, na bi ku gida gida ina koyar da ku abubuwa a sarari. 21 Kunsan yadda na gargadi Yahudawa da Hellenawa game da tuba ga Allah da bangaskiya ga Ubangiji Yesu. 22 Yanzu fa, gashi, zan tafi Urushalima, Ruhu Mai Tsarki ya nuna mani a fili dole in je, ban san abin da zai faru da ni a can ba. 23 Sai dai Ruhu Mai Tsarki ya nuna mani a kowanne gari cewa, sarkoki da wahalu suna jira na. 24 Amma ban dauka cewa raina yana da wani amfani gare ni ba, domin in cika tsere da hidimar da na karba daga wurin Ubangiji Yesu, ta shaidar bisharan alherin Allah. 25 Yanzu fa, duba, na san dukanku, wadanda na yi wa wa'azin mulkin Allah, ba za ku kara gani na ba. 26 Don haka na shaida maku a wannan rana, ba ni da alhakin jinin kowanne mutum. 27 Don banji nauyin sanar maku da dukan nufin Allah a gare ku ba. 28 Saboda haka ku kula da kanku, da masubi da Ruhu Mai Tsarki ya sanya ku shugabanni. Ku kula ku yi kiwon iklisiyar Allah, wadda ya saya da jininsa. 29 Na sani cewa bayan tafiyata, kyarketai masu zafi za su shiga tsakaninku, kuma baza su rangwanta wa masubi ba. 30 Na sani har daga cikinku wadansu mazaje za su zo su fadi gurbattatun zantattuka, domin su janye almajirai zuwa gare su. 31 Saboda haka ku yi lura. Ku tuna da cewa shekara uku ban fasa yi wa kowannenku gargadi da hawaye dare da rana ba. 32 Yanzu ina mika ku ga Allah, da maganar Alherinsa, wadda take da ikon gina ku ta kuma ba ku gado tare da dukan wadanda ke cikin kebabbu na Allah. 33 Ban yi kyashin azurfa, ko zinariya, ko tufafin wani ba. 34 Ku da kanku kun sani na yi aiki da hannuwana, na biya bukatu na da na wadanda ke tare da ni. 35 Na zama maku abin koyi a kowace hanya game da yadda za ku taimaka wa nakasassu ta wurin aiki, da yadda za ku tuna da maganar Ubangiji Yesu, maganar da shi da kansa ya ce: ''Bayarwa tafi karba albarka.'' 36 Bayan da ya yi magana haka, ya durkusa ya yi addu'a tare da su duka. 37 Dukansu kuwa suka yi kuka mai tsannani, suka rungume shi kuma suka sunbace shi. 38 Suka yi bakin ciki musamman domin abin da ya ce masu, ba za su kara ganinsa ba. Sai dukansu suka yi masa rakiya zuwa wurin jirgin ruwa.

הפוך קריאה ללימוד ממשי

הירשמו כדי לשמור פסוקים, לרשום הערות וללמוד עם כלי AI.

הערות מקרא מפורש לפרק הזה הערות פסוק אחר פסוק ופירוש ישיר המעוגן בפרק הזה.
מקרא מפורש

הערות פסוק אחר פסוק

פסוקים 20:17-24 Deep

Faithful ministry spends itself before it protects itself

פתח

Paul speaks of tears, trials, and chains without loosening his grip on the ministry received from the Lord. The pattern is not self-preservation but finished stewardship whatever the cost.

פסוקים 20:28-32 Deep

Shepherds guard a flock purchased at infinite cost

פתח

Paul roots church oversight in the blood-bought worth of the flock and the sufficiency of the word of grace. Leadership is therefore watchfulness under God, not ownership over God’s people.

קטעי מפתח
רקע ותובנות לשוניות פרטי שפה מקורית, רקע תרבותי ומדוע הם משנים את הקריאה של הפרק הזה.
עומק

תובנות שפה מקורית

Acts 20:28 · Greek קפוץ לטקסט

episkopein (episkopein)

מילולי: to keep watch / oversee

Paul’s charge is active and vigilant. Oversight in the church is not prestige but watchfulness over what belongs to God.

It makes Acts 20 sound less like leadership advice and more like a solemn charge of vigilant stewardship.

קטעי מפתח
רקע

הקשר תרבותי

Acts 20 · Farewell discourse and elder-guarding world קפוץ לטקסט

Acts 20 unfolds in an early church world where apostolic departure, local elders, false teachers, and the preservation of the flock are urgent realities.

Modern readers may sentimentalize the farewell and miss how much of the chapter is structured by warning, accountability, and sacrifice.

It makes Acts 20 feel like a solemn pastoral charge under pressure and not merely a touching goodbye.

קטעי מפתח
בחר את הצעד הבא אחרי הפרק הזה המשך לקרוא, בחר תכנית או המשך ללמוד עם AI.
עקוב אחר הנושאים שהפרק הזה פותח מרכזי נושאים קשורים לשאלות הגדולות שהפרק הזה יכול לפתוח.