John 15

Lee este capítulo con intención

Pregunta a la IA sobre este capítulo

John 15 presses the necessity of abiding in Christ. Fruit, joy, prayer, and endurance all flow from union with him, not from spiritual self-generation.

Abrir comentario del capítulo

John 15 does not encourage spiritual dependence as one helpful practice among others. It declares that apart from Christ there is no true life, fruit, or endurance at all. In John 15:1-8, the vine imagery is severe as well as nourishing. Branches must abide, and the Father prunes what truly lives. That means fruitfulness is not self-expression decorated with Christian language. It is life flowing from union with Christ under the Father’s forming hand. Then the chapter moves into love. In John 15:9-13, abiding is not passive inspiration. It takes shape in obedience and in love patterned after Christ’s self-giving. And when John 15:18-20 turns toward the hatred of the world, the chapter makes clear that fruit-bearing discipleship will not be welcomed everywhere. John 15 matters because it asks whether you still imagine that you can carry spiritual life in yourself, or whether you have learned that everything depends on remaining in Christ.

How the chapter unfolds

The chapter moves from vine imagery into love, friendship, mission, and the hatred of the world.

Why this chapter matters

It matters because it strips away every illusion of independent spiritual life.

Interpretive tension to watch

Abiding must not be reduced to vague inspiration. In this chapter it is inseparable from obedience, pruning, fruit, and endurance in hostility.

Preguntas para este capítulo

  • How does John 15 expose the illusion of self-generated spiritual life?
  • Why is abiding in John 15 inseparable from pruning, obedience, and fruit?
  • What does the move from love to hatred of the world reveal about real discipleship?

Study with context

Use this as a chapter guide, then press deeper into the text itself. The goal is to slow down observation, notice structure, and ask better questions before jumping to conclusions.

1 “Nine itacen inabi na hakika, Ubana kuwa shi ne manomin. 2 Yakan cire duk wani rashe a cikina da ba ya bada 'ya'ya, mai bada 'ya'ya kuwa ya kan gyara shi domin ya kara bada 'ya'ya. 3 Kun rigaya kun tsarkaka saboda maganar da na yi muku. 4 Ku zauna ciki na, Ni kuma cikin ku. Kamar yadda reshe ba ya iya bada 'ya'ya shi kadai sai ya zauna cikin itacen, haka kuma ba za ku iya ba, sai kun zauna ciki na. 5 Ni ne itacen inabi, ku ne rassan. Wanda ya zauna ciki na, ni kuma cikin sa, yana bada 'ya'ya dayawa, gama in ba tare da ni ba, ba za ku iya yin kome ba. 6 Wanda kuma bai zauna a ciki na ba, akan jefar da shi kamar reshe, ya bushe, kuma sukan tattara rassan su jefa a wuta, su kone. 7 In kun zauna a ciki na, maganata kuma ta zauna a cikin ku, sai ku roki duk abinda kuke so, za a kuwa yi maku. 8 Ta haka ake daukaka Ubana: cewa ku bada 'ya'ya dayawa, kuma cewa ku almajiraina ne. 9 Kamar yadda Ubana ya kaunace ni, haka Ni ma na kaunace ku; Ku zauna cikin kaunata. 10 Idan kun kiyaye dokokina, za ku zauna cikin kaunata kamar yadda Na kiyaye dokokin Ubana, na kuma zauna cikin kaunarsa. 11 Ina gaya maku wadannan al'amura domin farincikina ya kasance a cikin ku, kuma domin farincikinku ya zama cikakke. 12 “Wannan shine umarnina, cewa ku kaunaci juna kamar yadda na kaunace ku. 13 Babu wanda ke da kaunar da tafi haka, wato ya bada ransa domin abokansa. 14 Ku abokaina ne idan kuna yin abubuwan da na umarce ku. 15 Nan gaba ba zan kara ce da ku bayi ba, don bawa bai san abinda Ubangijinsa ke yi ba. Na kira ku abokaina, domin na sanar da ku duk abinda na ji daga wurin Ubana. 16 Ba ku kuka zabe ni ba, amma Ni ne na zabe ku, na aike ku don ku je ku bada 'ya'ya, 'ya'yanku kuma su tabbata. Wannan ya zama domin duk abinda kuka roki Uba a cikin sunana, zai baku. 17 Na baku wannan umarni: domin ku kaunaci juna. 18 In duniya ta ki ku, ku sani cewa ta kini kafin ta ki ku. 19 Da ku na duniya ne, da duniya ta kaunace ku kamar nata. Amma saboda ku ba na duniya bane, na kuma zabe ku daga duniya, don haka duniya take kin ku. 20 Ku tuna da maganar da na yi muku, 'Bawa ba ya fi Ubangijinsa girma ba.' Idan sun tsananta mani, ku ma za su tsananta maku; Idan sun kiyaye maganata, za su kuma kiyaye maganarku. 21 Za su yi maku duk wadannan abubuwa saboda sunana, don basu san wanda ya aiko ni ba. 22 Da ban zo na yi masu magana ba, da basu da zunubi, amma yanzu, basu da wata hujja don zunubinsu. 23 Duk wanda ya ki ni ya ki Ubana. 24 Da ban yi ayyukan da babu wanda ya taba yinsu a cikin su ba, da basu da zunubi, amma yanzu sun gani, sun kuma ki ni da Ubana duka. 25 An yi wannan kuwa domin a cika maganar da ke rubuce a cikin shari'arsu, ' Sun ki ni ba dalili.' 26 Sa'adda Mai Ta'aziya- wanda zan aiko maku daga wurin Uban, wato, Ruhun gaskiya, wanda ke fita daga wurin Uban-ya zo, zai bada shaida a kai na. 27 Ku ma kuna bada shaida saboda kuna tare da ni tun daga farko.

Convierte la lectura en estudio real

Regístrate para guardar versículos, tomar notas y estudiar con herramientas de IA.

Notas de Biblia de estudio para este capítulo Notas versículo por versículo y comentario directo anclado en este capítulo.
Biblia de estudio

Notas versículo por versículo

Versículos 15:1-8 Deep

Abiding is the difference between life and barrenness

Abrir

Jesus does not present abiding as one helpful practice among others. The vine image makes clear that fruit, endurance, and life itself depend on continuing union with him under the Father’s pruning hand.

Pasajes clave
Versículos 15:9-17 Standard

Love becomes obedience and self-giving

Abrir

Abiding does not terminate in inward warmth. It takes the shape of obedience, joy, friendship, and sacrificial love after the pattern of Christ himself.

Pasajes clave
Versículos 15:18-27 Standard

Fruitful union with Christ will be hated by the world

Abrir

Jesus refuses to romanticize abiding. The life that remains in him will also share in the world’s hostility toward him. The Spirit’s witness and the disciples’ witness stand together inside that hostility.

🔥 Revelation

Union with Christ is not proven only by inward peace, but also by persevering witness when belonging to him becomes costly.

Pasajes clave
Elige tu próximo paso después de este capítulo Sigue leyendo, elige un plan o continúa estudiando con AI.
Sigue los temas que este capítulo abre Centros de temas relacionados para las preguntas más amplias que este capítulo puede haber abierto.