Acts 2

Study commentary

Ask AI

Acts 2 is the great eruption of Pentecost, where the Spirit comes, the church is publicly formed, and the risen Christ is proclaimed with authority.

Read more

Acts 2 is not merely the record of a dramatic spiritual event. It is the chapter where the risen Christ publicly begins to gather and mark out his church through the outpouring of the Spirit and the proclamation of his lordship. In Acts 2:1-4, the signs are undeniable, but the chapter will not let the reader stop there. The Spirit comes, and immediately the question becomes: what does this mean? Peter answers in Acts 2:14-21 by interpreting the moment through Scripture, not excitement. Pentecost is not religious spectacle. It is God’s eschatological action breaking into history. Then the sermon drives toward its center: Jesus whom they crucified has been made both Lord and Christ. By Acts 2:36-39, the crowd is pierced, repentance is demanded, and promise is extended. And Acts 2:42-47 shows that the Spirit’s work does not end in an emotional moment. It creates a visible people shaped by teaching, fellowship, prayer, generosity, and worship. Acts 2 matters because it will not let anyone separate power from proclamation or conversion from churchly life. It asks whether you want Pentecost as experience alone, or whether you are ready for the repentance, allegiance, and shared life that the Spirit actually creates.

How the chapter unfolds

The chapter moves from the Spirit’s outpouring into Peter’s sermon, conviction, repentance, baptism, and the first portrait of shared church life.

Why this chapter matters

It matters because it shows that the church is born through divine initiative, apostolic proclamation, and repentant response.

Interpretive tension to watch

Do not isolate the signs from the sermon. The Spirit’s coming drives interpretation, repentance, and visible communal life.

Questions for this chapter

  • How does Acts 2 join the Spirit’s coming to the public proclamation of Christ?
  • Why does Peter’s sermon in Acts 2:14-36 stand at the center of Pentecost?
  • What in Acts 2:42-47 shows that the church’s life is part of the Pentecost reality, not an optional afterthought?

Study with context

Use this as a chapter guide, then press deeper into the text itself. The goal is to slow down observation, notice structure, and ask better questions before jumping to conclusions.

1 Da ranar Fentikos ta zo, dukansu suna tare wuri daya. 2 Nan da nan sai ga wata kara daga sama kamar ta babbar iska, kuma ta sauko ta cika duka gidan inda suke zaune. 3 Sai ga wasu harsuna kamar na wuta sun bayyana a garesu aka rarraba su, kuma suka zauna bisa kowannensu. 4 Dukansu suka cika da Ruhu Mai Tsarki suka fara magana da wadansu harsuna, yadda Ruhu ya ba su iko su yi magana. 5 A lokacin akwai Yahudawa dake zaune a Urushalima, mutanen Allah, daga kowace kasa karkashin sama. 6 Da suka ji wannan kara jama'a duk suka taru suka rude saboda kowannensu ya ji suna magana da harshensa. 7 Suka yi mamaki matuka; suka ce, ''Lallai, wadannan duka ba Galiliyawa ba ne? 8 Yaya mu ke jinsu duka, kowannensu na magana a cikin harshen da aka haife mu? 9 Fisiyawa da Mediyawa da Elimawa, da Yahudawa da Kafadokiya, cikin Fontus da Asiya, 10 cikin Firgia da Bamfiliya, cikin Masar da yankunan Libiya ta wajen Sur, da baki daga Roma, 11 Yahudawa da tubabbun cikin Yahudanci, Kiretawa da Larabawa, duk munji su suna fadi a harshenmu game da manyan ayyukan Allah.'' 12 Dukansu suka yi mamaki suka rikice; suka ce da junansu, ''Menene ma'anar wannan?'' 13 Amma wasu suka yi ba'a suka ce, ''Sun bugu ne da sabon ruwan inabi.'' 14 Amma Bitrus ya tashi tare da sha dayan, ya daga murya ya ce da su, ''Mutanen Yahuda da dukanku dake zaune a Urushalima, bari ku san wannan; ku saurari maganata. 15 Domin wadannan mutanen ba buguwa suka yi ba yadda kuke zato, domin yanzu karfe tara ne na safe kawai. 16 Amma wannan shine abinda aka fada ta wurin annabi Yowel. 17 Allah ya ce, 'Haka zai kasance a kwanakin karshe, zan zubo Ruhuna a kan dukan mutane, 'ya'yanku maza da mata za su yi anabci, kuma samarinku za su ga wahayoyi, kuma tsofaffinku za su yi mafarkai. 18 Haka kuma a bisa bayi na maza da mata, a kwanakin nan zan zubo da Ruhuna, kuma za su yi anabci. 19 Zan nuna al'ajibai a sararin sama da kuma alamu a bisa duniya, jini da wuta, da girgije. 20 Rana zata juya ta koma duhu kuma wata ya koma jini, kafin Babbar ranan nan ta Ubangiji ta zo. 21 Zai kuma zama dukan wanda ya kira ga sunan Ubangiji zai sami ceto. 22 Mutanen Isra'ila, ku saurari wadannan magana. Yesu Banazare, mutumin da Allah ya tabbatar da shi gareku ta wurin manyan ayyuka da ban mamaki da alamu da Allah ya yi ta wurinsa a tsakiyarku, kamar yadda ku da kanku kuka sani. 23 Saboda tabbataccen shiri da riga sani na Allah, aka bayar dashi, ku kuma, ta hannun mutane 'yan tawaye, kuka gicciye shi kuma kuka kashe shi. 24 Wanda Allah ya tayar, bayan ya cire zafin mutuwa daga gareshi, saboda ba zai yiwu ba ta rike shi. 25 Gama, game da shi, 'Ina ganin Ubangiji a gabana ko yaushe, domin yana gefen hannun damana saboda kada in firgita. 26 Saboda haka zuciyata na farin ciki harshena yana yin murna. Kuma, jikina zai zauna gabagadi. 27 Gama ba za ka watsar da raina a lahira ba, ba kuwa za ka bar Mai Tsarkinka ya ga ruba ba. 28 Ka bayyana mani hanyar rai; da fuskarka zaka cika ni da farin ciki. 29 'Yan'uwa, zan yi magana da ku gabagadi game da baba Dauda: ya mutu kuma aka bizne shi, kuma kabarinsa na nan tare da mu har yau. 30 Domin haka, don shi annabi ne kuma ya san Allah ya yi masa alkawari da rantsuwa cewa daga cikin zuriyarsa zai sanya wani bisa kursiyinsa. 31 Ya hango wannan al'amari kuma ya yi magana game da tashin Almasihu, 'Ba ayi watsi da shi ba a lahira, kuma jikinsa bai ga rubewa ba.' 32 Wannan Yesun - Allah ya tashe shi, wanda dukanmu shaidu ne. 33 Saboda haka yadda aka tashe shi zuwa hannun dama na Allah kuma ya karbi alkawarin Ruhu Mai Tsarki daga wurin Uba, shine ya zubo mana wannan da kuke gani kuma kuke ji. 34 Dauda bai hau zuwa sama ba, amma ya ce, ''Ubangiji ya ce wa Ubangijina, “Zauna hannun dama na, 35 har sai na maida makiyanka abin takawar sawunka.''' 36 Saboda haka, bari gidan Isra'ila su sani tabbas wannan Yesun wanda kuka gicciye, Allah ya maishe shi Ubangiji da kuma Almasihu. 37 Da suka ji haka sai suka soku a zukatansu, suka cewa Bitrus da sauran manzanni, '''Yan'uwa me za mu yi?'' 38 Sai Bitrus ya ce masu, ''Ku tuba ayi wa kowannenku baftisma, cikin sunan Yesu Almasihu domin gafarar zunubanku, kuma za ku karbi baiwar Ruhu Mai Tsarki. 39 Domin alkawarin a gareku ne da 'ya'yanku da duk wadanda ke nesa, dukan iyakar mutanen da Ubangiji Allahnmu zai kira.'' 40 Da maganganu da yawa ya ba da shaida kuma ya karfafa su; ya ce, ''Ku ceci kan ku daga wannan muguwar tsara.'' 41 Sai suka karbi maganar sa kuma aka yi ma su baftisma, a wannan rana kuma aka sami karin rayuka wajen dubu uku. 42 Su ka cigaba cikin koyarwar manzanni da zumunta, cikin kakkaryawar gurasa da kuma cikin addu'o'i. 43 Tsoro ya sauko bisa kowane rai, kuma aka yi abubuwan ban mamaki da alamu da yawa ta wurin manzannin. 44 Duka wadanda suka ba da gaskiya suna tare kuma komai nasu na kowanensu ne, 45 kuma suka saida kadarorinsu da mallakarsu kuma suka rarrabawa kowa, bisa ga irin bukatar da kowannensu yake da ita. 46 A kowace rana suka cigaba tare da nufi daya a cikin haikali, suna kakkarya gurasa a gidaje, kuma suna raba abinci tsakaninsu cikin farin ciki da tawali'u a zuciya; 47 Suna yabon Allah kuma suna da tagomashi a gaban dukan mutane. Ubangiji kuma kullum yana kara masu wadanda suke samun ceto.

Turn reading into real study

Sign up to bookmark verses, take notes, and study with AI-powered tools.

Study Bible notes for this chapter Verse-by-verse notes and direct commentary anchored in this chapter.
Study Bible

Verse-by-verse notes

Verses 2:1-13 Standard

The Spirit’s coming creates witness, not spectacle for its own sake

Open

The signs at Pentecost are real and arresting, but they are immediately bound to proclamation. The miracle serves intelligible witness to God’s mighty works among real peoples and languages.

Key passages
Verses 2:22-36 Deep

Pentecost reaches its center in the lordship of the crucified Jesus

Open

Peter does not leave the event undefined. He interprets it through the death, resurrection, and exaltation of Jesus. The outpoured Spirit is proof that the crucified one has been made Lord and Christ.

💥 Truth

The Spirit does not arrive to distract from Christ’s lordship but to declare it publicly.

Key passages
Verses 2:37-47 Standard

True response becomes a visible people

Open

Repentance at Pentecost does not end in private uplift. It becomes baptism, fellowship, teaching, prayer, generosity, and worship. The Spirit creates a church, not just an experience.

Background and language insights Original-language details, cultural background, and why they change the reading of this chapter.
Background

Cultural context

Acts 2 · Pilgrimage feast world Jump to text

Pentecost gathers Jews from many regions into Jerusalem, making the multilingual witness of the Spirit immediately public and covenant-historical.

Modern readers may treat the event as private ecstatic experience and miss its feast-day, Scripture-filled, public witness setting.

It helps Pentecost sound like a public covenant turning point instead of a detached spiritual phenomenon.

Key passages
Choose your next step after this chapter Keep reading, choose a plan, or keep studying with AI.
Follow the themes this chapter opens Related topic hubs for the larger questions this chapter may have opened.