Romans 3

この章を意図をもって読む

この章についてAIに聞く

Romans 3 closes every human mouth before God and then unveils the righteousness of God in Christ for sinners who cannot justify themselves.

章の解説を開く

Romans 3 brings humanity to the place it most resists: silence before the holy God. Paul does not leave room for moral optimism or religious advantage. In Romans 3:10-20, the whole world is brought under sin, and the law functions not as a ladder upward but as a witness that shuts every mouth. That means the chapter does not merely criticize particularly bad people. It condemns the whole human project of self-justification. Then comes one of the great turns in Scripture. In Romans 3:21-26, the righteousness of God is manifested apart from the law through faith in Jesus Christ. God remains just, and yet he justifies the ungodly through the blood of Christ. This is not divine leniency. It is costly righteousness. By Romans 3:27-28, boasting is gone. Romans 3 matters because it asks whether you are still trying to bring something of your own to the verdict of God, or whether you have been emptied enough to receive a righteousness you could never produce.

How the chapter unfolds

The chapter moves from universal guilt into the great declaration of justification apart from works of the law.

Why this chapter matters

It matters because it leaves no room for moral boasting while opening the door of grace to the guilty.

Interpretive tension to watch

The chapter confronts both religious privilege and moral self-confidence. All are silenced before the same holy standard.

この章のための質問

  • How does Romans 3 destroy every form of human boasting before God?
  • Why is Romans 3:21-26 the turning point of the chapter and of the gospel argument?
  • What does justification apart from works actually expose about religious self-confidence?

Study with context

Use this as a chapter guide, then press deeper into the text itself. The goal is to slow down observation, notice structure, and ask better questions before jumping to conclusions.

1 To ina fifikon da bayahude yake dashi? Kuma ina ribar kaciya? 2 Akwai muhimmancinsu ta kowacce hanya. Tun farko dai, yahudawa ne aka dankawa wahayi daga Allah. 3 Idan wasu yahudawa basu bada gaskiya ba fa? Rashin bangaskiyarsu zai hana amincin Allah aiki? 4 Bazai taba zama haka ba. Maimakon haka, bari Allah ya zama mai gaskiya, ko da kowanne mutum makaryaci ne. Kamar yadda aka rubuta, “Domin a nuna kai mai adalci cikin maganganunka, kuma kayi nasara a lokacin da aka kawo ka gaban shari'a.” 5 Amma idan rashin adalcinmu ya nuna adalcin Allah, to me zamu ce? Allah ba marar adalci ba ne, wanda ke aiwatar da fushinsa, ko kuwa? Ina magana bisa ga tunanin mutuntaka. 6 Bazai taba zama haka ba. Domin idan haka ne ta yaya Allah zai shar'anta duniya? 7 Amma idan gaskiyar Allah ta wurin karyata ta habaka yabonsa, To me yasa ake shar'anta ni a matsayin mai zunubi? 8 To me zai hana ace kamar yadda ake fadin zancen karya a kanmu, wasu kuma sun dauka cewa mun fadi hakan, “Bari muyi mugunta, domin nagarta tazo?” Hukuncin su halal ne. 9 To me kenan? Zamu ba kanmu hujja ne? ko kadan. Domin mun riga munyi zargin yahudawa da hellinawa, da cewar dukkansu, suna karkashin zunubi. 10 Kamar yadda aka rubuta, babu wani mai adalci, babu ko daya. 11 Babu wani mai fahimta. Babu wani mai neman Allah. 12 Dukansu sun kauce hanya, dukansu gaba daya sun zama marasa amfani. Babu mai aikin nagarta, a'a, babu ko da guda daya. 13 Makogwaronsu a bude yake kamar kabari. Harsunansu na dauke da cuta. Dafin macizai na karkashin lebunansu. 14 Bakunansu cike suke da la'ana da daci. 15 Sawayensu na saurin zuwa zubar da jini. 16 Tafarkinsu wahala ce da lalacewa. 17 Wadannan mutane basu san hanyar salama ba. 18 Babu tsoron Allah a idanunsu.” 19 To mun san dai duk abin da shari'a tace, shari'a na magana ne da wadanda ke karkashinta, domin a rufe kowanne baki, domin dukan duniya ta bada amsa a gaban Allah. 20 Domin a gabansa babu wanda zai barata ta wurin ayukan shari'a. Domin ta wurin shari'a ne sanin zunubi yazo. 21 Amma yanzu ba tare da shari'a ba an bayyana sanin adalcin Allah, wanda shari'a da annabawa suke shaidawa. 22 Wato, adalcin Allah ta wurin bangaskiya cikin Yesu Almasihu ga dukkan wadanda ke bada gaskiya. Domin babu bambanci: 23 Domin duk sun yi zunubi sun kuma kasa kaiwa ga darajar Allah, 24 Da alherinsa an baratar da mu ta wurin fansar dake cikin Yesu Almasihu. 25 Amma Allah ya bayar da Yesu Almasihu wanda yake hadayar fansa ta wurin bangaskiya cikin jininsa. Ya mika Almasihu a matsayin tabbacin hukuncinsa, sabo da kuma ketarewar zunubanmu na baya 26 cikin hakurinsa. Duk wannan ya faru ne domin a bayyana adalcinsa cikin wannan zamani, domin ya tabbatar da kansa mai hukunci, kuma ya nuna shine mai baratar da kowa saboda bangaskiya cikin Yesu. 27 To ina fahariya? An fitar da ita. A kan wane dalilin? Don ayyuka? A'a, amma ta dalilin bangaskiya. 28 Domin wannan muka kammala cewar ana baratar da mutum ta wurin bangaskiya ba tare da ayyukan shari'a ba. 29 Ko kuwa Allah Allahn yahudawa ne kadai? Shi ba Allahn al'ummai bane? I, na al'ummai ne kuma. 30 Idan dai lallai Allah daya ne, zai baratar da mai kaciya ta wurin bangaskiya, da marar kaciya kuma ta wurin bangaskiya. 31 Mun kawar da shari'a kenan ta wurin bangaskiya? ba zai taba kasancewa haka ba. Maimako ma, muna inganta shari'a kenan.

読むことを本当の学びに変える

登録すると、聖句のブックマーク、ノート作成、AIツールでの学びができます。

この章のスタディバイブルノート この章に基づいた節ごとのノートと直接的な解説。
スタディバイブル

節ごとのノート

節 3:9-20 Deep

The law silences every mouth before it saves no one

開く

Paul gathers the testimony of Scripture to strip the human race of every claim to innocence. The law’s ministry here is not to provide a ladder upward but to expose guilt so completely that boasting dies.

主要な箇所
節 3:21-26 Deep

God remains just by justifying through blood-bought righteousness

開く

The turning point of Romans 3 is not that God relaxes his holiness. It is that he manifests righteousness apart from the law through Christ, so that mercy is grounded in propitiation and justice is upheld while sinners are justified.

💥 Truth

Grace is not God overlooking sin. It is God dealing with sin so fully in Christ that boasting is forever silenced.

主要な箇所
節 3:27-31 Standard

Faith removes boasting because salvation remains God’s work

開く

Once justification is received by faith, human boasting has nowhere left to stand. Paul’s conclusion protects grace and shows that faith does not overthrow the law’s true witness but establishes it in Christ.

主要な箇所
この章の後の次のステップを選ぶ 読み続けるか、プランを選ぶか、AIで学習を続けてください。
この章が開くテーマを追う この章が開いたより大きな疑問に関連するトピックハブ。