Luke 6

Kommentar zu diesem Kapitel

KI zu diesem Kapitel fragen

Luke 6 moves from two Sabbath confrontations to a night of prayer, the choosing of the twelve apostles, and the Sermon on the Plain, Luke's counterpart to Matthew's Sermon on the Mount. Jesus blesses the poor, the hungry, the weeping, and the hated, pronounces woes on the rich, the full, the laughing, and the admired, and commands love of enemies, mercy like the Father's, and generosity that expects nothing back. He closes with the speck and the beam, the tree known by its fruit, and the two builders whose houses meet the flood.

Kapitelkommentar öffnen

Luke 6 begins in a grainfield on the Sabbath and ends with a house standing in a flood. In between, Jesus claims authority over the Sabbath, heals a man's hand in front of people looking for a charge against him, prays through a night, and chooses twelve men, one of whom will betray him. Then he comes down to a level place, and Luke gives his version of the great sermon. It is shorter and blunter than Matthew's. Blessed are you who are poor, who hunger now, who weep now, who are hated because of the Son of Man. Woe to you who are rich, who are full, who laugh, and of whom everyone speaks well, because you have already received your comfort. The heart of the sermon is enemy love, spelled out in verbs: love, do good, bless, pray, turn the other cheek, give, lend without expecting return. The reason is God's own character; he is kind to the ungrateful and wicked, so be merciful as your Father is merciful. Then the warnings: do not judge, take the beam out of your own eye, know a tree by its fruit, and do not call Jesus "Lord" while ignoring what he says. The sermon ends with two builders. Both hear the words. Only one digs down to the rock. When the torrent comes, and it comes to both, that is the whole difference.

Historischer und literarischer Kontext

The Sabbath disputes reflect the seriousness with which first-century Judaism guarded the seventh day and the growing hostility of the scribes and Pharisees toward Jesus's claim to authority over it. Luke sets the sermon on a level place with a crowd from Judea, Jerusalem, Tyre, and Sidon, a broader audience than Matthew's, and gives the teaching a sharper social edge: "you who are poor," not "poor in spirit," with matching woes on the rich. The list of the Twelve includes Simon the Zealot and Judas Iscariot, "who became a traitor."

Wie sich das Kapitel entfaltet

Verses 1 to 11 are the Sabbath disputes: grain plucked in the fields, David and the consecrated bread, "the Son of Man is Lord of the Sabbath," and the man with the withered hand healed under hostile eyes. Verses 12 to 16 are the night of prayer and the naming of the Twelve. Verses 17 to 19 set the scene of healing on the plain. Verses 20 to 26 give four blessings and four woes. Verses 27 to 36 command love of enemies, the golden rule, and mercy like the Father's. Verses 37 to 42 warn against judging and against the beam in one's own eye. Verses 43 to 49 test discipleship by fruit and by foundations.

Warum dieses Kapitel wichtig ist

Luke 6 contains the Bible's most direct statement of Jesus's ethics of enemy love: love, do good, bless, pray for those who hate, curse, and mistreat you, and lend expecting nothing, because God "is kind to the ungrateful and wicked." The golden rule appears here in its positive form. "Be merciful, just as your Father is merciful" is Luke's version of Matthew's "be perfect." The woes make the sermon a warning to the comfortable as well as a comfort to the poor, and the closing parable of the two builders insists that hearing without doing is a house without a foundation.

Auslegungsfrage im Blick behalten

Luke's blessings and woes are concrete, the poor and the rich, the hungry and the well fed. Are they about economic condition, spiritual posture, or both? Matthew's "poor in spirit" and Luke's "you who are poor" have been read against each other for centuries. Holding them together, so that neither the material nor the spiritual reading cancels the other, is the reading the two Gospels seem to invite.

Fragen zu diesem Kapitel

  • Jesus spent a night in prayer before choosing the Twelve, and one of them became a traitor. What does that pairing say about prayer and outcomes?
  • The woes address the rich, the full, the laughing, and the well spoken of. Which of those is closest to your own position, and how does the sermon read from there?
  • Verse 46 asks why people call Jesus "Lord" and do not do what he says. Where is the gap between hearing and building in your own life?

Mit Kontext studieren

Nutze dies als Kapitel-Leitfaden und gehe dann tiefer in den Text selbst. Ziel ist es, die Beobachtung zu verlangsamen, die Struktur wahrzunehmen und bessere Fragen zu stellen, bevor man vorschnell zu Schlussfolgerungen kommt.

1 Ana nan wata Asabaci Yesu yana ratsawa cikin gonar hatsi, almajiransa kuma na karyar zangarkun hatsin, suna murtsukawa a hanayensu suna ci. 2 Amma wasu daga cikin Farisawa suka ce, “Saboda me kuke yin abin da bai halatta a yi a ranar Asabaci ba?” 3 Yesu ya amsa masu, ya ce, “Ba ku karanta abin da Dauda ya yi a lokacin da yake jin yunwa ba, shi da mutanen da ke tare da shi? 4 Ya je cikin gidan Allah, ya dauki gurasar alfarwa ya kuma ci daga ciki, ya kuma ba mazajen da ke tare da shi su ci, ko da shike ya halarta ga Firistoci ne kadai su ci.” 5 Sai ya ce masu, “Dan Mutum shi ne Ubangijin asabaci.” 6 Ya kasance a wata ranar Asabaci ya shiga cikin majami'a ya kuma koya wa mutane a can. Wani mutum na can wurin wanda hannun damansa ya shanye. 7 Marubuta da Farisawa na kallonsa su ga ko zai warkar da wani a ranar Asabaci, domin su samu dalilin zarginsa da yin abin da bai cancanta ba. 8 Amma ya san abin da suke tunani, sai ya ce wa mai shanyeyen hannun, “Tashi, ka tsaya a nan tsakiyar jama'a.” Sai mutumin ya tashi ya tsaya a nan. 9 Yesu ya ce masu, “Ina tambayar ku, ya halatta a ranar Asabaci a yi nagarta ko mugunta, a ceci rai ko a hallaka shi? 10 Sai ya dube su duka, ya kuma ce wa mutumin, “Mika hannunka.” Ya yi haka, sai hannunsa ya koma lafiyayye. 11 Amma suka fusata kwarai, suka yi shawara da junansu game da abin da za su yi da Yesu. 12 Ya zama a kwanakin nan, ya hawo bisan dutse domin ya yi addu'a. Ya ci gaba dukan dare yana addua'a ga Allah. 13 Da safiya ta yi, ya kira almajiransa zuwa wurinsa, ya kuma zabi goma sha biyu daga cikinsu, wadanda ya kira su “Manzanni.” 14 Sunayen Manzannin sune Siman (wanda ya kuma kira Bitrus) da dan'uwansa, Andrawus, Yakubu, Yahaya, Filibus, Bartalamawus, 15 Matta, Toma, Yakubu dan Halfa, Siman, wanda ake kira Zaloti, Yahuda dan Yakubu, 16 da Yahuda dan Iskariyoti, wanda ya zama maci amana. 17 Sai Yesu ya gangaro daga dutsen tare da su, suka kuma tsaya a sarari. Almajiransa da yawa na nan a wurin, tare da mutane da yawa daga Yahudiya da Urushalima, da kuma bakin tekun Taya da Sidon. 18 Sun zo domin su ji shi, da kuma su sami warkarwa daga dukan cututukansu. Mutane waddan da ke fama da kazaman ruhohi ma sun sami warkarwa. 19 Dukan taron jama'ar suna kokarin su taba shi domin ikon warkarwa yana fitowa daga wurinsa, ya kuma warkar da su duka. 20 Sai ya dubi almajiransa ya ce, “Masu albarka ne ku matalauta, gama Mulkin Allah naku ne. 21 Masu albarka ne ku masu yunwa yanzu, domin za a kosar da ku. Masu albarka ne ku masu kuka a yanzu, domin za ku yi dariya. 22 Masu albarka ne ku idan mutane sun ki ku, suka nuna maku wariya suna mai da sunayen ku na mugunta, domin Dan Mutum. 23 Za ku yi farin ciki a ranan nan kuna tsalle domin murna, domin hakika za ku samu lada mai girma a sama, domin haka kakannin-kakannin su suka yi wa annabawa. 24 Amma kaitonku mawadata! Domin kun rigaya kun samu ta'aziyar ku. 25 Kaitonku kosassu a yanzu! Domin za ku ji yunwa nan gaba. Kaitonku masu dariya yanzu! Domin za ku yi makoki kuna kuka nan gaba. 26 Kaiton ku idan kowadanne mutane suna yabon ku! Domin haka kakannin-kakanninsu suka yi wa annabawan karya. 27 Amma ina ce maku ku masu saurare na, ku kaunaci magabtanku, ku kuma aikata nagarta ga wadanda suke kinku. 28 Ku albarkaci masu zaginku, ku kuma yi addu'a ga wadanda suke wulakanta ku. 29 Wanda ya mare ku a wannan kunci, ku juya masa dayan. Idan wani ya dauki mayafinka, kada ka hana masa taguwarka. 30 Ku bayar ga duk wanda ya roke ku. Idan wani ya dauki wani abu da ke naku, kada ku bidi ya mayar da shi. 31 Duk abin da kake so mutane su yi maka, ka yi masu hakan nan. 32 Idan ka kaunaci masoyan ka ne kadai, me wannan zai amfane ka? Ko masu zunubi ma na kaunar masoyan su. 33 Idan kuna nuna alheri ga wadan da ke maku alheri kadai, menene ladan ku a nan? Ko masu zunubi ma na yin hakan nan. 34 Idan kun ba da rancen abubuwa ga mutanen da kuna sa zuciya zasu mayar maku ne kadai, menene ribar ku a nan? Ko masu zunubi suna ba masu zunubi rance, suna kuma sa zuciya a mayar masu dadai gwargwado. 35 Amma ku kaunaci magabtan ku, ku kuma nuna masu alheri. Ku basu rance, kada ku sa zuciya a maido maku, kuma sakamakon ku zai zama da girma. Za ku zama yayan Mafifici, domin shi da kansa yana nuna jinkai ga marasa godiya da miyagun mutane. 36 Ku zama masu jinkai, domin Ubanku mai jinkai ne. 37 Kada ku shari'anta, kuma ba za a shari'anta ku ba. Kada ku kayar, ku ma ba za a kashe ku ba. Ku yafe wa wasu, kuma za a yafe maku. 38 Ku bayar ga wasu, ku ma za a ba ku da yawa. Magwaji dankararre, girgizajje har ya cika yana zuba, za su zuba har cinyarku. Domin duk ma'aunin da ku ka yi amfani da shi, da shi za a auna maku. 39 Sai ya sake basu wani misali, “Makaho yana iya yi wa makaho jagora? Idan ya yi haka, dukansu biyu za su fada cikin rami, ko ba haka ba? 40 Almajiri baya fin Malaminsa, amma duk wanda ya samu horo sosai zai zama kamar malaminsa. 41 Don me kake duba dan hakin da ke a idon dan'uwanka, amma ba ka iya ganin gungumen da ke a idonka ba? 42 Don me za ka ce wa dan'uwanka, 'Dan'uwa, bari in cire dan hakin da ke a idonka', bayan kai da kanka ba ka iya ganin gungumen da ke a idonka ba? Kai munafuki! Ka fara cire gungumen da ke a idonka, sa'annan za ka gani da kyau yadda zaka cire hakin da ke a idon dan'uwanka. 43 Domin babu itace mai kyau da ke haifar rubabbun 'ya'ya, ko rubabben itace da zai haifi kyawawan 'ya'ya. 44 Domin ana iya sanin ko wani itace ta wurin 'ya'yan da yake bayarwa. Domin mutane basu kan tsinki 'ya'yan baure a jikin kaya, ko kuwa su dibi inabi daga jikin sarkakkiya. 45 Mutumin kirki, daga wadatar zuciyarsa ya kan ba da yaya masu kyau, kuma mugu daga cikin muguwar ajiyar zuciyarsa yake aikata mugunta. Domin daga cikar zuciyarsa ne bakinsa yakan yi magana. 46 Don me kuke ce da ni, 'Ubangiji, Ubangiji', amma ba ku yin biyayya da magana ta? 47 Duk wanda ya zo wurina ya ji kalmomina ya kuma yi biyayya da su, zan gaya maku yadda yake. 48 Yana kama da mutum da ke gina gida, wanda ya haka da zurfi zuwa cikin kasa ya kuma gina harshashin gidan sa a kan dutse. Da rigyawa ta zo, sai ruwa ya buga gidan, amma bai iya girgiza shi ba, domin an gina shi da kyau. 49 Amma duk mutumin da ya ji kalmomina ya kuma ki biyayya da su, yana kamar mutum wanda ya gina gidansa a kan kasa, babu harshashi. Amma da ambaliyan ruwa ta buga gidan, nan take ya rushe, ragargajewar gidan kuma da girma take.

Mach aus Lesen echtes Bibelstudium

Registriere dich, um Verse zu speichern, Notizen zu machen und mit KI-gestützten Werkzeugen zu studieren.

Nächste Schritte nach diesem Kapitel Weiterlesen, Plan wählen oder mit KI weiterarbeiten.
Folge den Themen, die dieses Kapitel öffnet Verwandte Themenhubs, wenn dieses Kapitel eine größere Frage geöffnet hat.