Mark 1

Mark 1 rushes from prophetic preparation into baptism, temptation, kingdom proclamation, authority over evil, and healing power in a chapter where Jesus enters with unstoppable weight.

فتح تفسير الإصحاح

Mark 1 does not ease the reader slowly into Jesus. It throws him into the scene with prophetic urgency, heavenly affirmation, wilderness testing, kingdom proclamation, and immediate authority over unclean spirits. In Mark 1:14-15 Jesus arrives announcing that the time is fulfilled and the kingdom of God is at hand. That is not background information. It is the interpretive center of the chapter. Then the scenes keep pressing. In Mark 1:21-28 demons do not need lengthy evidence to know who stands before them. Jesus’ authority is direct and disruptive. Yet the chapter also refuses to let power be mistaken for spectacle. In Mark 1:35-39 Jesus withdraws to pray and insists on moving on to preach elsewhere, because that is why he came out. Mark 1 matters because it asks whether you will let Jesus define himself by his own kingdom mission, or whether you will still try to reduce him to the kind of power that serves your urgency first.

How the chapter unfolds

The chapter moves from John’s preparation into Jesus’ baptism and temptation, then into kingdom preaching, calling disciples, exorcism, healing, and solitary prayer.

Why this chapter matters

It matters because it announces at once that Jesus arrives with divine authority that confronts demons, sickness, and false expectations about his mission.

Interpretive tension to watch

Do not mistake the chapter’s speed for superficiality. Mark 1 piles scene upon scene to show that Jesus cannot be managed as merely one more teacher among many.

أسئلة لهذا الفصل

  • Why does Mark 1 move so quickly from preparation to confrontation and proclamation?
  • How do authority over demons and commitment to preaching belong together in Jesus’ mission?
  • What does the chapter reveal about a Messiah who refuses to be defined by crowd demand alone?

Study with context

Use this as a chapter guide, then press deeper into the text itself. The goal is to slow down observation, notice structure, and ask better questions before jumping to conclusions.

1 Wannan itace farkon bisharar Yesu Almasihu, Dan Allah. 2 kamar yadda aka rubuta cikin littafin annabi Ishaya. Duba, ina aika manzona, a gabanka, wanda zai shirya maka hanya. 3 Akwai murya mai kira a jeji, tana cewa ka shirya hanyar Ubangiji. ka daidaita ta. 4 Yahaya ya zo, yana baptisma acikin jeji yana wa'azin tuba, domin gafarar zunubai. 5 Dukan kasar Yahudiya da mutanen Urshalima suka zo wurin sa, a ka kuma yi masu baptisma a kogin urdun. suna furta zunubansu. 6 Yahaya yana saye da tufa ta gashin rakumi, yana kuma da damara ta fata a kugunsa, abincinsa fara ce da zuma. 7 Yana wa'azi, ya ce “akwai mai zuwa a bayana wanda ya ke da iko fiye da ni. wanda ko maballin takalminsa ban isa in kwance ba. 8 Ni ina yi maku baptisma da ruwa, amma mai zuwa a bayana zai yi maku baptisma da Ruhu Mai Tsarki''. 9 Sai ya kasance a kwanakin nan Yesu ya zo daga Nazarat ta Galili, sai Yahaya ya yi masa baptisma a kogin urdun. 10 Sa'adda Yesu ya fito daga ruwan, sai sama ta bude, sai Ruhu ya sauko a bisansa da kamanin kurciya. 11 Sai wata murya ta zo daga sama, tana cewa, “Kai kaunataccen Dana ne. zuciyata ta na murna da kai kwarai''. 12 Sai Ruhu ya iza shi zuwa jeji. 13 Yana a jeji kwana arba'in, Shaidan yana jarabtar sa. Yana cikin jeji da dabobi, sai malaiku su ka yi masa hidima. 14 Bayan da aka kama Yahaya, Yesu ya shiga kasar Galili yana wa'azin bisharar Allah. 15 Yana cewa, “Lokaci ya yi, gama mulkin Allah ya kusato. Ku tuba ku bada gaskiya ga bishara”. 16 Sa'adda ya ke wucewa a gefen takun Galili, sai ya ga Saminu da Andarawus, dan'uwansa suna jefa taru a teku, domin su masunta ne. 17 Yesu ya ce masu ku zo, ku biyo ni, ni kuwa sai in maisheku masuntan mutane”. 18 Nan da nan suka bar tarun su, suka bi shi. 19 Sa'adda Yesu ya yi tafiya kadan, sai ya ga Yakubu dan Zabadi da Yahaya dan'uwansa; suna gyaran tarunsu a jirgin ruwa. 20 Sai ya kira su, su kuwa suka bar mahaifinsu Zabadi a jirgin ruwan da ma'aikatansu, sai su ka bi shi. 21 Da su ka shigo cikin kafanahum, a ranar asabar, Yesu ya shiga majami'a ya koya masu. 22 Su ka yi mamakin koyarwarsa, domin ya na koya masu da iko ba kamar marubuta ba. 23 A nan cikin majami'a akwai wani mutum mai kazamin ruhu, sai ya yi ihu da karfi. 24 Yana cewa Ina ruwan mu da kai, Yesu Banazarat? Ka zo ne domin ka halakar da mu? Na san wanene kai. Kai ne Mai Tsarki na Allah”. 25 Sai Yesu ya tsauta wa kazamin ruhun ya ce, “Ka yi shiru ka fita daga cikinsa”. 26 Bayan da kazamin ruhun ya buga shi kasa, sai kazamin ruhun ya yi ihu sa'annan ya fita daga jikinsa. 27 Sai dukan mutanen su ka yi mamaki kwarai, suna tambayar junansu menene wannan? wace sabuwar koyarwa ce da iko haka? har yana umartar kazaman ruhohi suna kuwa yi masa biyayya!” 28 Nan da nan labarinsa ya bazu ko'ina a dukkan kewayen kasar Galili. 29 Bayan da suka bar majami'a, sai su ka shiga gidan Saminu da Andarawus, suna kuma tare da Yakubu da Yahaya. 30 Surikar Saminu tana kwance ba lafiya tana fama da zazzabi. Sai suka gaya wa Yesu game da ita. 31 Sai ya zo, ya kama hannunta, ya daga ta, sai zazzabin ya sake ta, ta fara yi masu hidima. 32 Da yamman nan, bayan da rana ta fadi, sai su ka kawo masa dukan marasa lafiya da masu fama da aljanu. 33 Dukan mutanen garin su ka taru a bakin kofa. 34 ya warkar da masu ciwo da yawa da masu chututtuka iri-iri, ya kuma fitar da bakaken aljanu, amma bai yarda aljanun su yi magana ba domin sun san shi. 35 Ya tashi da sassafe, tun da sauran dare, ya tafi wurin da ba kowa, a can ya yi add'ua. 36 Saminu da wandanda suke tare da shi suka neme shi. 37 Suka sa me shi, sai su ka ce masa, “kowa yana nemanka”. 38 Ya ce, bari mu tafi wani wuri, zuwa wadansu garuruwan da ke kewaye, Saboda in yi wa'azi a can kuma. Wannan shi yasa na zo nan''. 39 Ya tafi dukan kasar Galili, yana wa'azi a majimi'un su yana kuma fitar da aljanu. 40 Wani kuturu ya zo wurinsa. Yana rokonsa, ya durkusa. Ya ce masa, “in ka yarda kana iya warkar da ni. 41 Sai ya yi juyayi, Yesu ya mi ka hannun sa ya ta ba shi ya na ce masa “Na yarda. Ka sarkaka”. 42 Nan da nan kuturtar ta barshi, ya kuma sa mu tsarkakewa. 43 Yesu ya yi masa gargadi sosai, ya salame shi. 44 Ya ce masa “ka tabbata fa kada ka gayawa kowa, amma ka tafi ka nuna kanka ga firist, sai ka je ka yi hadaya domin tsarkakewa kamar yadda Musa ya umurta, domin shaida. 45 Amma da ya fita sai ya fara gaya wa kowa, ya baza maganar a ko'ina, har Yesu bai iya tafiya a sake a garin ba. Ya tafi ya tsaya a wuraren da ba kowa, mutane kuwa su ka zo wurinsa daga ko'ina.

حوّل القراءة إلى دراسة حقيقية

سجّل لحفظ الآيات وتدوين الملاحظات والدراسة بأدوات الذكاء الاصطناعي.

ملاحظات الكتاب المقدس الدراسي لهذا الإصحاح ملاحظات عدد بعدد وتفسير مباشر مرتبط بهذا الإصحاح.
الكتاب المقدس الدراسي

ملاحظات عدد بعدد

الأعداد 1:14-15 Deep

Jesus arrives announcing that history has reached decision point

فتح

The kingdom announcement is not religious background music. Mark places it at the front because everything in the chapter must be read under the nearness of God’s reign.

مقاطع رئيسية
الأعداد 1:21-28 Standard

Demons recognize authority that crowds still misunderstand

فتح

Mark highlights the irony quickly. Unclean spirits know who Jesus is even while ordinary observers are only impressed. Authority is present before understanding catches up.

مقاطع رئيسية
خلفية ورؤى لغوية تفاصيل اللغة الأصلية والخلفية الثقافية ولماذا تغير قراءة هذا الإصحاح.
عمق

رؤى اللغة الأصلية

Mark 1:15 · Greek انتقل إلى النص

peplērōtai ho kairos (peplerotai ho kairos)

حرفية: the time has been fulfilled

Mark’s wording sounds like a decisive moment reaching fullness, not merely a general season becoming interesting.

It sharpens the chapter so Jesus’ preaching sounds like the arrival of God’s decisive hour.

مقاطع رئيسية
اختر خطوتك التالية بعد هذا الإصحاح استمر في القراءة أو اختر خطة أو استمر في الدراسة مع AI.
تابع المواضيع التي يفتحها هذا الإصحاح مراكز مواضيع ذات صلة للأسئلة الأكبر التي قد يكون فتحها هذا الإصحاح.